
Gasar kwallo







Mai rike da kambun gasar zakarun nahiyar Turai, Chelsea zata fafata da kungiyar kwanllon kafa ta kasar Sifaniya, Real Madrid a wasan kwana final da aka haɗa yau

Mai kungiyar kwallon kafa na Chelsea, Roman Abramovich, a ranar Laraba ya tabbatar da cewa zai sayar da kungiyar ta Firimiya League yayin da Rasha ta kutsa Ukra

Christiano Ronaldo, dan kwallon kungiyar Manchester United ya ce akwai yiwuwar zai jinkirta yin murabus saboda girmama bukatar da dan sa Cristiano Jr ya gabatar

An cire kasar Rasha daga cikin gasar kwallon kofin duniya kuma an dakatad da duka kungiyoyin kwallon kasar daga duniyar kwallo sakamakon yakin da take yi da kas

Super Eagles, wacce a yanzu take matsayi na 33 a duniya kuma ta uku a Afirka, ta kasance ta 36 a duniya kana ta biyar a cikin watan da ya gabata, inji FIFA.

Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Ahmed Musa, a karon farko ya yi magana bayan rashin nasarar da Najeriya ta yi a wasanta da Morocco
Gasar kwallo
Samu kari