
Manyan masu kudin Najeriya







Bayan da ya sayar da hoton wani tsoho makadi, yanzu kuma ya sayar da hoton wata tsaleliyar budurwa a duniyar crypto ta NFT da ke tasowa a yanzun nan kuma..

Wasu dalilai uku na kara sanya masu kudi a duniya shiga tasku, yayin da namu na Najeriya ke kara ganin kari mai girma cikin kankanin lokaci. Ga dalilai nan.

Damgote na kara samun karin arziki tun bayan da rikicin Rasha ya faro. Yaznu dai ya dara wasu hamshakan attajiran kasar Rasha da ake ji dasu a fadin kasar.

Sabon kamfanin taki na Dangote na zuwa ne a daidai lokacin da yakin kasar Ukraine ya jawo tashin gwauron zabi na iskar gas, muhimmin sinadarin samar da taki.

Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, kuma shugaban rukunin Dangote, Alhaji Aliko Dangote na Najeriya, ya zuwa ranar Laraba, 9 ga Maris, 2022 ya zama mutum na

Wani matashi mai digiri ya ce sam bai raina sana'a ba, kuma bai fidda rai da cewa watarana shi ma zai yi arziki ba, saboda arziki ai nufin Allah ne kuma zai sam
Manyan masu kudin Najeriya
Samu kari