
Hukumar Sojin Saman Najeriya







An damke macijiyar da tayi sanadiyar mutuwar jami'ar hukumar Sojin saman Najeriya, Lance Kofur, Kofur Bercy Ogah, a barikin NAF Base dake birnin tarayya Abuja.

NAF ta tura jirage masu saukar ungulu domin fara aikin sintiri da rakiya ga jiragen kasa masu jigila daga Kaduna zuwa Abuja. A halin yanzu za a fara ganin jirag

Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, an kama wani jami'in soja da ke da hannu a harin da aka kai makarantar horar da sojoji ta NDA a cikin watan Agustan bana

Rundunar sojin saman Najeriya ta karyata jita-jitan da wasu rahotanni ke yadawa na cewa, gwamnati ta biya kudi saboda kada 'yan bindiga su harbo jirgin Buhari.

Rundunar sojin Najeriya ta fitar da jerin mutanen da za ta dauka cikin aikin sojin sama. Ta bayyana abubuwan da ake bukata duk wanda aka zai tanada kafin zuwa h

Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa, za ta ci gaba da daukar daliban makarantar sojin sama kai tsaye zuwa aikin sojin sama. An bayyana haka ne bayan r
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari