
Hukumar yan sandan NAjeriya







Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar yin ram da wata mota cike makil da abubuwan hada bama-bamai da bindigogi kirar AK-47, Daily Nigerian ta ruwaito.

Legas - Kwamishanan yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi, ya bayyana cewa hukumar za tayi fito-na-fito da yan bakin haure dake zuwa jihar aikin babur, rahoton.

Ana zaman dar-dar a Bauchi sakamakon zargin furta kalaman batanci ga Annabi (SAW) da wata Mrs Roda Jatau ta yi, wanda aka yada a wani dandalin Whatsapp, rahoton

Saboda wani rikici da ya balle a Jihar Bauchi akan zargin batancin da aka yi ga Annabi, ‘yan sanda sun je kwantar da tarzomar, Daily Trust ta ruwaito. Lamarin y

Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, UN, Amina Mohammed, ta ce ya zama dole a yi adalci game da kashe Deborah Samuel Yakubu, wacce aka halaka

Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka ɗan sanda guda ɗaya sun sace shugaban ƙaramar hukumar Keffi da ke jihar Nasarawa tare direbansa da suke tare a lokacin.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari