
Hukumar shiga da ficen Najeriya







Wan ‘yan bindiga a jihar Nasarawa sun yi garkuwa da wani jami’in hukumar kula da shige, Salisu da matarsa, sun kuma harbi kanwarsa inda hakan ya sa ta mutu.

Mako guda bayan ya warke daga cutar corona, shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, ya koma bakin aikinsa, a ranar Litinin.

Rahotanni sun kawo cewa shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede ya warke daga cutar coronavirus, bayan anyi masa gwaji sau biyu.

Shugaban hukumar kula da shige da fice ta kasa, Muhammad Babandede ya bayyana cewa kamuwa da yayi da cutar Coronavirus ta sa ya zamto mutum mai tawali’u, tare d

Kwamitin gudanarwa dake kula da hukumar tsaro ta farin kaya, Civil Defence, hukumar kashe gobara, Fire Service da hukumar kula da shige da fice, Immigration, wa

Hukumar kula da shige da fice, watau Immigration, ta kaddamar da wani katafaren sabon sansaninta da ta gina a garin Daura, mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari dake jahar Katsina.
Hukumar shiga da ficen Najeriya
Samu kari