
Hukumar Kwastam na Najeriya







Hukumar kwastam ta bayyana kayayyaki irin su masara, katako, danyen fata, roba da ba a sarrafa ba, kayan tarihi cikin wadanda da aka hana fita da su kasar waje.

Kwantrolla Janar na Kwastam, Team A Unit, Mohammed Yusuf, ya ce jami'an hukumar sun kwace wata motar babban Dangote makare da buhun shinkafa na kasar waje 250 d

Kwantrolan hukumar Kwastam dake jihar Katsina, Wada Chedi, ya yi bayanin dalilin da yasa jami'an hukumarsa suka gaza hana fasa kwabrin haramtattun kayayyaki.

Jami'an hukumar Kwastam (NCS) sun kama wata motar Bus dake ɗaukon kayayyakin Addini ɗauke da Hodar Ibilis da ta kai ta kimanin biliyan N3.9bn a jihar Legas.

Tsohon shugaban hukumar hana fasakwabri na kasa, Hamman Ahmad, ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu ne a ranar Laraba yana da shekaru 78 a duniya. Wani dan uwan ma

Jami'an hukumar Kwastam, na yankin Seme, a wani samamen cikin dare sun kama litar man fetur 30,150 da ake karkatar zuwa Jamhuriyar Benin, a cikin buhunna kamar
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari