
Nigeria And Turkey







Shugaban kasar Turkiyya ya zo Najeriya, ya bayyanawa shugaban kasa Muhammadu Buhari irin mutanen da ke kokarin kifar da gwamnatinsa idan bai kula sosai ba.

Wata kotu a Turkiyya ta yanke wa wani malamin addini mai masha'a da mata hukuncin shekaru 1,000 a gidan kaso. An yanke masa hukuncin bayan kama shi tsundum.

Jirgin ya tashi ne daga Najeriya da safiyar ranar Asabar, sannan ya dawo Najeriya tare da kayan da ya dauko daga kasar Turkiyya mai nisan tafiyar sa'o'i 7 daga

Wata kungiyar bayar da tallafi ga marasa karfi ta kasar Turkiyya ta aikowa da wasu marayu dake babban birnin tarayya kayan sallah. Shugaban kungiyar mai suna Darul Arkam, Yunus EMre Akyol shine ya sanar da hakan ga manema labarai

Hadakar Gwamnatin kasar Najeriya data kasar Turkiyya sunce zasu hada kai domin habaka ayyukan sojin kasashen, jaridar gwamnatin kasar Turkiyya ce ta rawaito rahoton inda kasashe ta nuna yanda kasashen biyu suka yi yarjejeniya akan

A yanzu dai musulmi sun koma bangarancin siyasa, kalar fata, addinanci, bautar da juna, kafirta juna, da ma kisan juna kan waye ke kan addinin na gaskiya, abu da ya yadu a tsakanin samari a ko'ina suke a duniya, sun kuma kasa mag
Nigeria And Turkey
Samu kari