Jihar Niger
Allah ya yi wa Alhaji Muhammad Egba Enagi rasuwa, m5arigayin shi ne mahaifin matar gwamnan jihar Neja, Fatima Bago wanda ya riga mu gidan gaskiya da shekaru 90.
Yan sanda sun yi nasarar kama mutum 25 da ake zargi da aika muggan laifukan ƴan bindiga a jihar Neja, kwamishinam ƴan sanda ya ce sun fara bada bayanai.
Yayin da ake shan fama da tsadar abinci a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta yi magana kan lokacin da za ta fara rabon kayan hatsi na tan dubu 42 a jihar Neja
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Neja sun kai wani samame a wnai gidan gonar kiwon kaji da ke jihar. 'Yan sandan sun gano tarin alburusai a gidan gonar.
Yayin da wasu ‘yan Majalisu 60 suka bukaci juya tsarin mulkin kasar zuwa na Fira Minista a kasar, tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya fadi yadda za a yi.
‘Yan sanda sun yi ajalin wani dan bindiga yayin da ya ke daukar kudin fansa har miliyan uku a jihar Neja a jiya Laraba 21 ga watan Faburairu a karamar hukumar Borgu.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta tabbatar da cewa jami'anta sun samu nasarar halaka wani mai garkuwa da mutane, biyo bayan artabun da suka yi a jihar.
Wasu da ake tunanin 'yan daba ne sun farmaki manyan motoci dauke da kayan abinci a yankin Suleja da ke jihar Neja inda suka wawushe buhuhunan shinkafa da sauransu.
Bayan zaman tattaunawa da gwamnatin Mohammed Umar Bago, kungiyar kwadago reshen jihar Neja ta janye yajin aikin da ta shiga a ranar Laraba, 21 ga watan Fabrairu.
Jihar Niger
Samu kari