
Labaran Niger Delta Avengers







Kungiyar tsageru ta Niger Delta Avengers, wacce aka sani da tada kayar baya a yankin Niger Delta yayin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari na farko,sun sanar.

Hukumar tsaro ta NSCDC ta samu nasarar yin raga-raga da wata maɓoyar man fetur dake aiki ba bisa ƙa'ida ba, haka kuma hukumar ta cafke waɗansu mutane shida.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da katafaren ginin hukumar raya yankin Niger-Deƙta wato (NDDC) daga ofishinsa, wanda ministan yankin ya jagoranta

Ministan harkokin Niger Delta, Senator Godswill Akpabio ya yi iƙirarin cewa kodan kyakkyawan mulkin da Shugaba Buhari ya yi jam'iyyar APC ta lashe zaɓe me zuwa

'Yan ta'addan Neja Delta da suka ajiye makamai sun yi barazanar dawowa aikata laifi idan gwamnati bata sauraresu ba. Sun zargi gwamnati da wulakanta mutanensu.

Ahmad Mahmud Gumi ya ce ya kamata a yi wa ‘yan bindiga afuwa kamar tsagerun Neja-Delta. PANDEF ta fito ta ce tsagerun sun sha ban-bam da Miyagun da ke barna.
Labaran Niger Delta Avengers
Samu kari