
Nicki Minaj







Allah raka taki gona: Na fasa zuwa Saudiyya ne saboda basa goyon bayan 'Yan Madigo da Luwadi - Nicki Minaj
Fitacciyar mawakiyar 'Hip-Hop' dinnan ta kasar Amurka, Nicki Minaj, ta bayyana kudurinta na fasa zuwa kasar Saudiyya kamar yadda kafafen yada labarai a makon da ya gabata. Nicki Minaj ta bayar da dalilin cewa ta canja shawarar...

Kurunkus: Magana ta canja akan zuwan mawakiya Nicki Minaj Saudiyya - Sheikh Kabir Gombe
Babban shehin malamin na Musulunci, kuma sakataren kungiyar Izala ta kasa, Sheikh Kabir Gombe yayi tsokaci akan batun zuwan mawakiyar Turani, Niki Minaj kasar Saudiyya. Kabiru Gombe ya nuna takaicinsa akan yadda wasu suka dauki la