
Nff







Rahotanni sun kawo cewa wata babban kotu da ke Abuja ta bayar da umarnin kamo shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa, Amaju Pinick.

Rahotanni sun nuna cewa kiris ya rage yan wasan kwallon kafa na Najeriya su yi bore akan alawus dinsu. Hakan na zuwa ne yayinda suke dab da tunkarar kasar Madagascar a wasan rukunin karshe.

Tsohon shugaban 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya, Sani Lulu, shima ya bi sahun 'yan takarar gwamnan jihar Kogi a karkashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress APC mai mulki. Lulu wanda ya bayyana manufar shi ga al'umma..

A gaba daya zaben an samu kuri arba’in da hudu ne daya hada da kuri’un hukumomin kwallon kafa na jihohi, kungiyar alkalan wasa, masu horas da kungiyoyin kwallon kafa, da kuma kungiyar yan wasan kwallon kafa ta Najeriya.

Haka zalika NFF ta bukaci Salisu daya biya taran kudi dala dubu biyar cikin watanni uku, kamar yadda kwamitin binciken data kafa a karkashin jagorancin tsohon shugaban hukumar EFCC, Malam Nuhu Ribadu ya bukata.

Wani babban jami’I daga ma’aikatar wasanni ya shaida ma majiyarmu cewa shugaba Buhari bai ji dadin irin labaran da yake samu ba daga sansanin yan Najeriya dake Rasha, inda yace Buhari ya umarci Minista Dalung ya duba lamarin da id
Nff
Samu kari