Hukumar NEMA
Hukumar agaji ta NEMA ta fadi gaskiya kan yadda aka yada labarin wai an fasa rumbun abincinta a Abuja an kwashi kaya. Ta bayyana gaskiyar abin da ya faru a birnin.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 21 a kasuwar 'yan katako da ke Rijiyar Lemo a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano.
Mazauna yankin 'Command' a karamar hukumar Alimosho ta jihar Legas sun yi cirko-cirko yayin da ambaliyar ruwa ta mamaye babbar gadar yankin a ranar Talata.
Yayin da ake zargin shugaban sansanin Bama da ke jihar Borno, Abbah Tor da karkatar da wasu kayayyaki, Gwamna Zulum ya fatattake shi daga sansanin.
Akalla mutane uku ne ake fargabar sun mutu bayan da kasa ta zabtare ta fada kansu a lokacin da suke hakar jar kasa a jihar Nasarawa, har yanzu ba a gansu ba.
An shiga jimami a jihar Benue bayan wata mummunar gobara ta lakume gidaje 50. Gobarar wacce ta tashi da safe ta janyo wata tsohuwa ta rasa ranta.
Akalla mata biyu da wani jariri ake zargin sun makale yayin da wani gini mai hawa biyu ya rufta a yankin Ebute Meta da ke jihar Legas. Sai dai an ceto mace daya.
Hukumar kashe gobara ta jihar Oyo ta tabbatar da cewa gobara ta lakume gidan tsohon gwamnan Oyo, marigayi Adebayo-Akala. Mutum biyu sun mutu, daya ya jikkata.
Wani gini da ke a unguwar Ketu a jihar Legas ya ruguje. Ginin wanda aka fi sani Adegboye Estate yana da sama da ɗakuna 500 da mutane masu yawa da ke rayuwa a ciki.
Hukumar NEMA
Samu kari