
Nasir Ahmad El-Rufai







Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya lashi takobin dauko Sojin haya yaki da yan ta'adda biyo bayan harin Bam da aka kai jirgin kasan Abuja-Kaduna ranar.

Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya lashi takobin yin hayar sojoji daga kasashen ketare don su taya yaki da ‘yan ta’adda bayan harin da suka kai wa jirgin

Gwamnan wanda ke magana bayan da wasu ‘yan bindiga suka yi kai hari kan jirgin kasan Abuja hari a yammacin ranar Litinin, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis

Tsohon shugaban majalisar tarayya, Dr Abubakar Bukola Saraki, ya lissafo abubuwa 5 wadanda gwamnatin tarayya za ta yi don kawo karshen rashin tsaro a kasar nan,

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ziyarci mutanen da harin da yan bindiga suka kai wa jirgin kasa a ranar Litinin ya ritsa da su. Gwamnan ya jagoran

Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar hoton jagoran APC, Bola Tinubu da gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai. Ana ganin zai masa abokin takara a 2023.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari