
Mummunar Akida







Direban motar wanda hauragiyar ta auku a sanadiyarsa, Kabiru Muhammad, ya shaidawa manema labari cewa, jami'an hukumar KAROTA sun kai mai cafka da laifin amfani da fitilun mota doriya a kan wadanda motarsa ta zo dasu.

Dugum wanda ya wakilci mataimakin shugaban hukumar mai kula da yankin, Alex Ebbah, ya ce EFCC na ci gaba da gudanar da binciken hadin gwiwa a tsakaninta da hukumar tsaro da binciken diddigi ta kasar Amurka, FBI.

Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, kotun bisa jagorancin Hajiya Fadila Dikko, ta bayar da umarnin ne a ranar Talatar da ta gabata kamar yadda jami'in dan sanda mai shigar da kara, Sergeant Lawal Bello ya nema.

Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito, kakakin hukumar 'yan sandan jihar, Odiko Mac-Don Achibe, ya bayar da tabbacin wannan mummunan lamari da cewar ya auku ne a ranar juma'ar da ta gabata cikin yankin Afis Nsit.

Biyo bayan ci gaba da kai munanan hare-hare na kin jinin al'ummar Najeriya da kuma harkokin kasuwancin su a kasar Afirka ta Kudu, wasu al'ummar kasar nan sun nemi da a kauracewa duk wata harkar cinikayya ta makociyar kasar.

Tun a ranar Alhamis da ta gabata ne, sufeton na 'yan sanda ya bayar da umarnin tura jirage masu saukar Ungulu wato helikwafta domin su dawwama kan aikin sintiri da kai komo a yankin Kudu maso Yamma da kuma na Arewa maso Yamma.
Mummunar Akida
Samu kari