
Mtn Promo







Bayan sa bakin Minista Pantami MTN sun hakura da kara farashin USSD. MTN sun fadi abin da ya sa su ka hakura da kara kudin USSD a makon jiya. Tuni dai har gwamnan CBN, Mista Godwin Emefiele ya yi magana kan batun.

Dazu nan mu ka ji cewa gwamnan babban bankin Najeriya na CBN ya dauki matakin gaggawa a game da wani sabon tsari da kamfanonin sadarwa su ke neman shigo da shi na kara farashin USSD.

Gwamnatin tarayya ta ci MTN wasu tara shekaru kusan hudu da su ka wuce idan ba ku manta ba. Yanzu FIRS ta bakin Babatunde Fowler ta ce bai kamata a cire wani haraji daga cikin kudin da MTN ta biya tara ba.

Hakan ya nuna adadin jama’an ya karu da miliyan biyu da dubu dari biyu da arba’in da biyu da sittin da tamanin da takwas (2,242,688), daga watan Disambar bara inda adadin masu amfani da yanar yake a miliyan 11,632,516 (111,632,516

Za ku ji cees kamfanin MTN za ta biya Bankin CBN tarar Dalar Amurka Miliyan 52. MTN ya shirya biyan wannan kudi domin ayi sulhu da Najeriya na sabawa wasu dokoki da aka yi wajen karbar takardun shaida na kasuwanci.

Majiyar Legit.com ta ruwaito MTN ta nemi Kotu ta tursasa ma gwamnatin tarayya ta biyata kudi naira biliyan uku sakamakon asarar data yi a sanadiyyar bin kadin harajin da gwamnati ta sanya mata, wanda a cewarta bata san da shi ba.
Mtn Promo
Samu kari