
Mtn Nigeria







Gwamnatin Najeriya ta amince a fara amfani da tsarin Network na 5G. Kamafoni uku ne aka zaba su fara amfani da tsarin na 5G ciiki har da MTN da Airtel a Najeriy

Dan Najeriya mai suna Emmanuel Anenih, ya maka kamfanin MTN a gaban kotu bayan an kwashe masa N50. Ya ci gaalaba inda aka umarci MTN da ta biya shi N5.5m diyya.

Kamfanin sadarwa na MTN ya samu tasgaro yayin da ya dauke daga ayyukan kira, intanet da sauransu. Ba a san dalilin daukewar layin ba dai har zuwa yanzu tukuna.

Bayan sa'o'i hudu da daukewa layukan kamfanin MTN a fadin tarayya, Legit ta samu labari daga majiya mai tsoka kuma ta tabbatar da cewa an gyara kuma sun dawo ai

Yan Najeriya sun yi korafi kan yadda layukan wayoyinsu na MTN suka daina aiki da yammacin ranar Lahadi, 9 ga watan Oktoba, 2021. Mutane da dama daga birnin tara

Kamfanin sadarwa na MTN ya bayyana cewa, lokaci ya yi da zai tattara nasa ya bar Najeriya saboda wasu dalilai da ya bayyana na tsaro da yake fuskanta a kasar.
Mtn Nigeria
Samu kari