
MMM Nigeria







Wanni matashi ya sha maganin sauro a jihar Benue
Saura kiris wani matashi mai shirin aure mai suna Adakole ya hallaka kansa yayinda aka daskarar da bankin Mavrodi Mondial Moneybox MMM a fadin Najriya

Daskarewan MMM: Babu abinda za mu iya yi - EFCC
Hukumar EFCC tayi Magana ne a ranan talata,13 ga watan Disamba awanni bayan rahoton cewa shafin yanar gizon MMM ta daskare a Najeriya da kudin mutane.

Duk wanda ya shiga wannan tsari na MMM yana bukatar addu’a, haram ne- Fasto
MMM Aikin shaidan ne Inji Limami. Yace Duk wanda ya shiga wannan tsari na MMM yana bukatar addu’a, haram ne. Limamin Cocin Omega Fire International yayi tir...

Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM
An samu wani takwaran shugaba Buhari dake harkar MMM.