
Mafi karancin albashi







Zainab Ahmed, ministar kudi, ta bayyana cewa masu yiwa kasa hidima za su samu sabon albashi a matsayin alawus. Da take magana a ranar Alhamis, 16 ga watan Mayu yayin da take jawabi ga manema labarai kan ayyukan ma’aikatar ta

Gwamnatin tarayya a ranar Talata, 14 ga watan Mayu ta kafa kwanitin kaddamar da sabon mafi karancin albashi, inda shugabar ma’aikata Winifred Oyo-Ita, ta kasance jagora.

Gwamnatin jihar Kano ta soke banbancin da ke tsakanin HND da digiri a jihar. Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya bayyana hakan a bikin ranar ma’aikata wanda aka gudanar a babban filin wasa na Sani Abacha a ranar Laraba.

Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina a ranar Laraba, 1 ga watan Mayu yace ba zai iya yanke hukuncin cewa ko zai biya ko kuma ba zai biya N30,000, sabon mafi karancin albashin ma’aikata ba.

Gwamna Abdul’aziz Yari na jihar Zamfara a jiya Laraba, 1 ga watanMayu yace shine zai zamo gwamna na farko a kasar da zai fara biyan N30,000, sabon mafi karancin albashi.

Gwamnatin jihar Jigawa a jiya Litinin, 29 ga watan Afrilu ta nuna shirinta na biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi. Mataimakin gwamnan jihar, Ibrahim Hassan Hadejia ya bayyana hakan yayinda yake amsa tambayoyi.
Mafi karancin albashi
Samu kari