
Lafiyar Maza







Ƙungiyar likitocin ƙasar nan tace zataci tarar 5 miliyan ga duk wani likita dake wata cibiyar da ake aje masu ɗauke da cutar COVID19 idan bai fara yajin aiki ba

Kungiyar likitoci ma zauna cikin ƙasar nan (NARD) ta yi barazanar shiga yajin aikin sai baba ta gani matuƙar gwamnati ba ta biya su hakƙoƙin su da ta riƙe ba.

Hukumar kula da yaɗuwar cututtuka NCDC ta bayyana cewa zata kama duk wani matafiyi data samu ɗauke da gwajin cutar korona na bogi kuma zai fuskanci hukunci.

Hukumar kula da Ingancin abinci da kwayoyi ta amince hukumar lafiya tayi amfani da allurar rigakafin astrazeneca da aka kawo Najeriya ranar talata data gabata

Daka isowar allurar riga kafin corona mutane miliyan 2.3 sun amince ayi musu ita cikin awa 24, kamar yadda hukumar kula da lahiya da bayyana ta bakin shugabanta

kungiyar masu jinyar marasa lafiya reshen jihar Ondo sun tsunduma yajin aikin gargadi na tsawon kwanaki uku akan rashin biyansu hakkokinsu yadda ya kamata.
Lafiyar Maza
Samu kari