
Maza Da Mata







A ranar Talata wata kotu da ke Igando ta raba auren Toafeek Muritala da Jelilat Muritala saboda yawan fadace-fadace da rashin soyayya, NAN ta ruwaito. Mai karar

Wata yarinya mai shekaru 14 yar Kano, Fatima Sakibu, ta lashe lambobin yabo uku a taron karrama masu sana'ar hannu na gine-gine da bajekolin basira da aka yi a

Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas ta kama wani Ahmed bisa zarginsa da garkuwa da budurwarsa, Hannatu Kabri bayan hada kai da wani Uchenna Daniels, rahoton Daily

Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.

Wani magidanci ya kwashe kayansa daga gidan aurensa bayan ya kama matarsa tana cin amanarsa tare da saurayinta na sakandare. Sun shafe tsawon shekaru 30 tare.

Wata matar aure mai ɗauke da juna biyu, yar kimanin shekara 43, ta halaka mijinta kan ya shaida mata zai kata nata ta biyu a can mahaifarsa wato kauyen su.
Maza Da Mata
Samu kari