Mata Da Miji
Wani bidiyo da aka wallafa a yanar gizo wanda ya jawo magana ya nuna yadda wani dangi suka hadawa 'yarsu kayan alatu a ranar aurenta, wasu na ganin al'ada ce.
An shiga mummanan yanayi bayan tsintar gawar wani dattijo mai shekaru 80 tare da matarsa a gidansu da ke birnin Abuja bayan wasu miyagu sun yi musu kisan gilla.
A wannan shekarar ta 2024, akalla 369 cikin 2,781 mafi arziki a duniya mata ne, suna da kaso 13.3% na jerin, kuma yawansu ya karu ne daga 337 da aka samu a 2023.
Wata mata ta yi tas da asusun mijinta yayin da ya bayyana ba ta ATM ta yi cefane da shi. Ya bayyana irin kayan da aka siya da kudin wadanda suka jawo cece-kuce.
Asirin wata matar aure ya tonu bayan ta yi garkuwa da kanta tare da karbar kudin fansa N2m daga mijinta tare da raba kudin da saurayinta a Abuja.
Wani faifan bidiyo ya nuna irin shaukin da wani matashi ya jefa mahaifiyarsa a ciki bayan da ya aika mata kudi a matsayin kyautar watan Ramadan..
Babban liman ya bayyana halin da ake ciki a azumi, ya ce halal ne mata da miji su yi jima'i a cikin watan na Ramadana mai alfarma. Ya bayyana dalilinsa a kasa.
Wata kotun majistare da ke zama a Ado-Ekiti ta umurci wani magidanci da ya daina yiwa matarsa magana na tsawon makonni biyu har zaman kotu na gaba.
Wata mata ta toshe lambobin kawarta wacce ta yaba kyawun mijinta. Ta bukace ta da ta bar mata gida sannan ta toshe ta a shafukan soshiyal midiya.
Mata Da Miji
Samu kari