Malaman Makaranta
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya amince da ɗaukar malamai 5000 da jami'an ilimi 250 a jihar Osun, ya kuma fitar da makudan kuɗin gyaran aikin ruwan sha.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu, ta kulle manyan makarantun kuɗi guda biyu kan ƙin biyan hakkin gwamnati.
Gwamnatin jihar Plateau karkashin jagorancin Gwamna Caleb Mutfwang, ta kori shugabannin manyan makarantu biyar na jihar nan take ba tare da bata lokaci ba.
Ana fama da kudin man fetur a wajen kai yara karatun boko, Nyesom Wike ya kara haraji. Karin kudin da aka yi zai fara tasiri ne daga watan Junairun 2024.
A garin Suleja ne, jihar Neja, aka samu wani malamin makarantar Islamiyya mai suna Mallam Nura, ya lakadawa dalibinsa dukan tsiya har ta kai ga ya farfasa masa jiki.
A wani abin nuna godiya ta samun ilimi, wani dalibi ya ba tsohon malamin sa kyautar sabuwar a jihar Anambra. Ya kuma ba shi kyautar N100,000 ya sha mai.
Gwamna Agbu Kefas ya ce nan gaba kadan za a dakatar da daukar masu kwalin NCE aikin koyarwa a jihar Taraba, sai kana da kwalin digiri na daya ko na biyu.
Masana harkokin ilimi sun fitar da wasu muhimman dalilai da suka sa ilimi ya gaza a Najeriya musamman a makarantun firamare da yara ba sa iya karatu.
Shirin 'Fulbright Teaching Execellence and Achievement Program' ya tahowa malamai yan Najeriya da dama na samun aikin koyarwa a Amurka bayan horaswa na sati shida.
Malaman Makaranta
Samu kari