
Malam Garba Shehu







Babban mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin labarai, Garba Shehu, na bibiyar shafin magoya bayan babban jigon APC, Tinubu wato @TinubuMediaS a Twitter.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu, ya bayyana yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zama mai karya lagon sace kudin al'ummar kasar nan.

A jiya ne gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage dokar hana amfani da shafin Tuwita bayan shafe watanni, Rubutun Garba Shehu na farko tada kura tsakanin yan Najeriy

Mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya bayyana cewa yan Najeriya ne suka matsawa Shugaba Muhammadu Buhari don ya tsaya takarar shugaban kasa.

Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya bayyana cewa, yanzu kam ya warware daga annobar Korona da ya kamu da ita a baya. Ya yi addu'o'i ga mutane

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan watsa labarai, Malam Garba Shehu, a ranar Larab ya ce ya warke daga cutar COVID-19 wato korona da ta kama shi.
Malam Garba Shehu
Samu kari