
Maiduguri







Abba Kyari, mataiamkin kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, ya goge dukkan wallafar sa ta shafinsa na Facebook jim kadan bayan ya zuba hotunan bikin Maina Alkali.

Har yanzu babu amo balle labarin yara mata 110 cikin 276 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a 2014, kamar yadda kungiyar Kibaku ta Chibok (KADA) ta sanar.

Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta hasaso iska mai hade da kura a jihohin Arewa maso yamma da arewa maso gabas wanda ka iya dusasar da gani dususu.

Rundunar sjin Najeriya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru a jihar Borni, inda tace sam ba a sace kowa daga cikin matafiyan da ake yada jita-jitar an sace a jih

Rundunar sojin Najeriya ta magantu bayan da aka samu fashewar rokoki da dama a jihar Borno. Ta ce mazauna sun zauna cikin kwanciyar hankali sojoji na kan aiki.

Hukumar jiragen saman Najeriya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru tace ba a samu tashin bam a filin jirgin saman Maiduguri ba. Ta ce kuma babu wani hari da aka
Maiduguri
Samu kari