
Labaran Soyayya







Wani mai amfani da shafin Twitter da @TheOnlyCleverly ya janyo cece-kuce a kafar sada zumuntar bayan ya wallafa wani kulunboton sihiri da aka yi don hada wasu.

Za a ji yadda wahalar Najeriya ta sa wani ya koma dauko kayan itace da gangariyar motar miliyoyi. Malam Bahaushe yana cewa kuturu da kudinsa, sai na kasan kwano

Mabiya shafukan soshiyal midiya sun cika da mamaki bayan bayyanar wani bidiyo inda amarya ta yiwa angonta budar kai sabanin yadda aka saba a al’adar Bahaushe.

Wani matashi dan Najeriya ya dauki matar sa baturiya domin gabatar da ita ga iyayensa kuma sun karbeta hannu bibbiyu, an kuma yi biki irin na al’adar Yarbawa.

Halima Yunusa, wata budurwa a jihar Kaduna ta kai karar mahaifinta gaban Kotu. inda ta nemi a tilasta masa ta aurar da ita ga wanda zuciyarta ke kauna, Yusuf.

Wata mata uwan biyu ta ɗauki tsattsauran mataki kan tsohon saurayinta bayan ya kama bugunta dan kawai ya ganta da sabon saurayi, ya nemi kwana da ita ta ƙi.
Labaran Soyayya
Samu kari