Auren jinsi
Dr Yusuf Adamu Gagdi PhD., OON ya yi turawa matarsa, Layla Ali Othman sako na musamman, yana fatan duk wani aheri a rayuwa a ranar murnar cikar ta shekara 38.
Shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye ya bukaci jefe 'yan luwadi a kasar inda ya ce ba ya bukatar tallafin manyan kasashen Yamma kan sharadin luwadi.
Akasin ikirare-ikirare da suka bazu, gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba ta saka hannu kan yarjejeniya na halasta auren jinsi ko madigo da luwadi a Najeriya ba.
Hukumar tsaro ta sibil defens ta tabbatar da cafke wasu mutane masu aikata luwaɗi da ke shirin gudanar da auren jinsi a jihar Gombe, bayan ta kai musu sumame.
Da aka gano sirrin Annie Knight, iyayen gidanta sun sallame ta daga bakin aiki. A lissafin da ta yi, Annie Knight ta na kwanciya da maza akalla 25 a kowane wata.
A Kano, wasu masu neman auren da Hisbah za ta yi su na da ciki, wasu sun kamu da HIV. HISBAH ta ce za a iya la’akari da su idan sun jurewa shan magunguna.
Babbar kotu da ke zamanta a jihar Delta ta ba da belin 'yan luwadi 69 da aka kama su na auren jinsi a jihar a watan da ya gabata kan kudi Naira dubu 500.
A garn Benin, da wani matashi ya ji labari sahibarsa za ta yi aure, sai Osayande Efosa ya aika hoton batsa ga wanda yake neman ta da niyyar lalata maganar.
Shahararren ɗan daudun nan Idris Okuneye Olanrewaju wanda aka fi sani da Bobrisky, ya yi martani kan kamen 'yan luwadi 100 da jami'an 'yan sandan jihar Delta.
Auren jinsi
Samu kari