
Nollywood







Shahararriyar jarumar nan ta masana'antar shirya fina-finan kudu, Nollywood, Shan George, ta caccaki 'yan matan da ke shafe-shafe domin sauya launin fatarsu.

Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan kudu wato Nollywood, Uche Elendu ta koka a kan tsadar rayuwa a kasar. Ta yi mamakin tashin farashin kwai.

Tsohon jarumin fina-finan Nollywood da Yarbanci, Babatunde Omidina da aka fi sani da Baba Suwe ya riga mu gidan gaskiya. The Nation ta ruwaito cewa ya mutu ne a

Shahararren dan wasan barkwanci na Najeriya, Mista Ibu, ya magantu game da yin addu'ar Allah kada ya bar 'ya'yansa su yi kama da shi saboda ba shi da kyau.

Hukumar bautar kasa ta NYSC ta bayyana cewa, za ta fara zakulo wasu daga cikin mambobin 'yan bautar kasa domin su shiga harkar shirya fina-finai don samun kudi.

Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta damke wani daraktan masa'antar Nollywood mai suna Nonso Ekene tare da wani maigadi mai suna Isaac Sunday, a kan zargin kisa.
Nollywood
Samu kari