
Lalata







Faston Cocin Spirit-Filled International da ke Olomore a Abeokuta, Timothy Oluwatimilehin yana hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Ogun bisa zargin sa da yaudarar

Jami'an yan sanda reshen jihar Akwa Ibom sun samu nasarar kama wani mutumi da ke yaudarar mutane da dunan kwamishin ƙasa da albarkatun ruwa, ya kwanta da mata.

Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da hukuncin kisan kai a kan masu lalata da kananan yara yan kasa da shekaru goma kamar yadda kwamishinan shari'a ya bayyana.

Wani malami a jami'ar jihar Kwara wacce aka fi dani da KWASU ya rasa aikinsa saboda zargin lalata da ɗalibai mata, yanzu haka lamarin na gaban alƙali a kotu.

Majinyata sun kai karar wani Likita da Malamar jinya da suka saba yin lalata cikin asibiti, kuma hakan yayi sanadiyar dakatad da su, Mwananchi.co.t ta ruwaito.

Wata babbar kotu dake zamanta a jihar Gombe ta gano wani mahifi da abokinsa sun aikata laifin lalata yayansa mata biyu na tsawon shekaru, kotu ta tura su yari.
Lalata
Samu kari