
Lai Mohammed







Gwamnatin tarayya ta ce karin da aka samu a farashin wasu kayan abinci, fetur, diesel da sauran kayayyaki abune da ake fama da shi a fadin duniya gabaki daya.

Abuja -Gwamnatin tarayya ta bakin ministan yaɗa labarai da al'adu tace kowace rana a Najeriya na ƙara samun zaman lafiya da kwanciyar hankali tsakanin yan ƙasa

Gwamanatin tarayyan Najeriya ta bayyana yadda bangaren hamayya ke kulla-kullan shirya wata zanga-zangar EndSARS domin ganin bayan shugaban ƙasa Muhd Buhari.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sake fasalin kwamitin gudanarwa ta hukumar yada labarai ta kasa (NBC). Bashir Bolarinwa ne sabon shugaban kwamitin.

Shugabannin jam'iyyar APC na tsagin ministan yaɗa labarai da al'adu a jigar Kwara sun tabbatar da ficewa daga jam'iyyar APC mai mulki, zasu nemi wata jam'iyya.

Wasu yan Najeriya masu amfani da kafafen sada zumunta sun shawarci gwamnatin tarayya ta ja bakinta ta yi shiru game da yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine
Lai Mohammed
Samu kari