Lafiya Uwar Jiki
Femi Adesina yana cikin masu magana da yawun Muhammadu Buhari a mulki, ya ce sai da rashin lafiyar shugaban Najeriyan ta jawo bai san halin da yake ciki ba.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da wasu manyan kudurori uku da za su kawo sauyi a bangaren lafiya a kasar da kuma rage farashin tsadar magani.
A wani abu kamar almara, wasu 'yan daba sun farmaki asibitin Ekiti kuma sun yi awon gaba da wata gawa. Lamarin ya faru a ranar Litinin, inda suka lalata kayayyaki.
Ficewar manyan kamfanoni yana ba shugaban kasa ciwon kai. Dr. Alausa ya yi maganar yunkurin da ake yi da kuma cigaba da aka samu a wajen yaye ma’aikatan jinya
Wani asibiti a jihar Delta ya tsare wata mata da ta haifi 'yan hudu saboda gaza biya naira miliyan hudu kudin ajiyar yaran a 'incubator'. Tun a 2023 ta haifi yaran.
An yi kira ga jama'a da su kauracewa yawan tu'ammali da man fetur, barasa da sigari da kuma magungunan kashe kwari don kaucewa kamu da cutar sankarar bargo.
Tsohon shugaban Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN), Emmanuel Ijewere, ya mutu bayan fama da doguwar rashin lafiya ranar Alhamis.
Gwamnatin Kebbi a sanarwar da ta fitar a safiyar ranar Alhamis, ta tabbatar da cewa tsohon shugaban karamar hukumar Maiyama ya rasu, yau za a birne shi a jihar.
A cewar Dr. Ish Adagiri, hukumar asibitin kwararru a Kogi ta samu izinin daukar sabbin likitoci tun lokacin Yahaya Bello, amma har yanzu ba wanda ya nema
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari