
Labarin Sojojin Najeriya







Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar rundunar Sojoji

Dakarun rundunar sojojin Najeriya shida sun mutu a wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Tati da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Sun sace daya.

Wani sabon harin da yan bindiga suka kai yankin ƙaramar hukumar Jibia a jihar Katsina ya yi ajalin aƙalla mutum uku yayin da wasu ukun kuma suka samu raunuka.

A karshen makon nan, 'yan bindiga da ake ganin an samu saukin su a Zamfara sun sake kai wasu munanan hare-hare yankunan kananan hukumomi biyu a jihar Zamfara.

Mummunan nufin yan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP ya koma kan mayaƙan su, inda wata nakiya da suka dasa ta tashi da yan uwan su mutum 6 sun sheƙa barzahu.

Wani sojan Najeriya mai suna AM Linus tare da matarsa an kashe su a hanyarsu ta zuwa Jihar Imo a ranar Asabar. A halin yanzu babu cikakken bayani dangane da har
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari