
Labaran Maku







Kasar Amurka za ta bude iyakokin ta na tudu da na sama a ranar Litinin domin bakin da suka yi cikakken riga-kafin cutar Korona bayan watanni ashirin da rufe su.

Yayin da rundunar sojoji ke ganin tana samun nasara yan ta'adda na mika makamansu, wasu yan Najeriya na ganin bai kamata a yafe musu ba game da abinda suka yi.

Yayin taron da aka saba shiryawa domin nuna farin ciki da aure, wasu.mahalarta shagalin bikin aure 17 sun rasa rayukansu a sanadiyyar tsawa da ta afka musu.

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce yana goyon bayan watsa sakamakon zabe ta na’ura. Ya ce zai taimaka sosai wajen gudanar da sahihin zabe a kasar Najeriya.

Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a jihar Kaduna, wasu yan bindiga sun kwashi kashinsu a hannu yayin da suka yi kokarin kai hari hedkwatar yan sanda.

A duk lokacin da wata gwamnati da gudanar da bincike a ma'aikatanta, sai kaji rahoton an gano bara gurbi, gwamnatin Neja ta kori wasu ma'aikata da basu dace ba.
Labaran Maku
Samu kari