
Labarai Daga Jaridu







Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma mai neman takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Peter Obi, ya fice daga jam’iyyar.

Lamidon Adamawa, Mai martaba Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ji tsoron Allah tare da tuna mutuwa a rayuwar su ta duniya.

Shehu Sani ya ce wani dan takarar kujerar majalisar tarayya a jihar Kaduna ya yi nasarar kwato kimanin naira miliyan 100 da ya baiwa deleget din jam’iyyar PDP.

Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya magantu kan kisan Bahaushiya da 'ya'yanta hudu, ya bayyana cewa ba yan arewa ake nufin kashewa ba a jihar.

Mijin mata mai ciki da aka kashe tare da yara hudu a jihar Anambra, ya bayyana cewa ya ji kamar ya yi hauka sakamakon tashin hankalin da ya tsinci kansa a ciki.

Kakakin rundunar yan sandan Katsina ya bayyana cewa daga cikin wadanda abun ya ritsa da su akwai mazauna kauyen da suka yi kokarin tserewa cikin gonakinsu.
Labarai Daga Jaridu
Samu kari