Kwankwasiyya
Wanda ya assasa jami'yyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya koka kan yadda Sanata Rabiu Kwankwaso ke neman kwace ragamar jami'yyar bayan wahalar da ya sha.
Jam'iyyar APC ta argi Injiniya Rabiu musa kwankwaso da kokarin rura wutar korar shugabanta Abdullahi Umar Ganduje. Kakakn jam'iyyar a Kano Ahmed Aruwa ya ce ba sa so
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso da wasu mutum uku a matsayin sababbin kwamishinoni a gwamnatinsa.
Wanda ake kara na 6 ne kawai ta hannun lauyansa, Nureini Jimoh, ya gurfana a gaban kotun yayin da Ganduje da sauran wadanda ake karar 7 ba su halarta ba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya aika sako ga gwamnatin Kano yana mai cewa babu wanda zai iya jijjigashi daga matsayinsa na shugaban jam'iyyar.
Matashin lauya a jihar Kano, Abba Hikima ya ce za’a sha tiri-tiri a wannan shari'ar Abdullahi Ganduje da gwamnatin Kano. Kuma kama Ganduje abune mai matukar wahala.
Jam’iyyar NNPP bisa amincewar mahukunta ta dakatar da gwamna Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano na tsawon watanni shida kan zargin ayyukan zagon kasa.
Wani lauya mazaunin Kano, Isa Wangida ya shawarci tsohon gwamnan jihar da ake zargi da badakalar kudi da ya yi murabus har sai an kammala shari'ar.
Al'umma sun bayyana fargabar samuwar rikicin siyasa a Kano samakon shirin gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abullahi Ganduje, bisa zargin cin hanci da rashawa.
Kwankwasiyya
Samu kari