
Kiwon Lafiya







Wanda ya kafa kungiyar ta Leen, Abdul’aziz Umar Abubakar, ya ce kungiyar tana kula da mutane ba tare da la’akari da addininsu ba. Akalla mutane 100 ne suka amfa

Likitoci a Najeriya sun sKe Bayyana bukatarsu ga gwamnatin Najeriya, inda suka bukaci a biya su basussukan da suke bin gwamnatin tarayya da wasu jihohi a kasar.

Amurka - Wani sabon bincike ya nuna cewa shan wiwi na iya haifar da matsala a kwakwalwan dan Adam - musamman wajen tunani, yanke shawara da magance matsaloli.

Najeriya ta na fuskantar barkewar sabon nau'in cutar shan inna mai suna Circulating Nigeria Mutant Poliovirus Type 2 (cMPV2) a jihohi 27 na kasar da Abuja.

Ministan Buhari ya yi kaca-kaca da akidar tsundumawa yajin aiki da likitocin Najeriya ke dashi a halin yanzu. Ya ce babban aikinsu shi ne kare rayuka a farko.

Tun bayan ɓarkewar zazzabin lassa a jihar Nasarawa, yanzu haka an tabbatar da ya kashe mutum hudu, cikinsu har da likitoci biyu da kuma wata mahaifiya da ɗanta.
Kiwon Lafiya
Samu kari