
Kisan Kai







Wata babbar kotu da ke a ranar Litinin ta yanke wa wani Ibrahim Khalil mai shekaru 19 hukuncin kisa ta hanyar rataya kan garkuwa da dan yayan shi mai shekaru 5.

Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ake zargi da sace dalibarsa, Hanifa Abubakar, da kuma ya halaka ta, ya sake musanta batun masaniya kan mutuwar yarinyar.

Babban kotun Jihar Ekiti, a ranar Alhmis a yanke wa wani mutum, Stephen Ominiyi, hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe wani da ke jiran gadon sarauta a Ek

An kashe wata yarinya mai shekaru 20 da yan kai, Ugochi Nworie a daren ranar Asabar a wani fitaccen otel (da aka sakayya sunansa) a kan babban hanyar Enugu zuwa

Mutane sun gano wata gawa ta matashiya da bata wuce shekara 25 ba a duniya, ana zargin waɗan suka kashe ta sun cire wasu sassan jikinta, yan sanda sun musanta.

An gano gawar matar da aka yi wa ganin karshe a ranar Alhamis 14 ga watan Afrilu, kuma an cire wasu sassan jikinta. A cewar kawunta Richard Iorliam, an sace Ste
Kisan Kai
Samu kari