
Kingsley Moghalu







Ghali Na’Abba, Utomi, Sonaiya, Moghalu da Agbakoba za su kafa Jam’iyya da za ta karbi mulki. Za a kafa wannan jam’iyya ne a watan gobe na Maris a za a shiga.

Bayan nada shi sarauta, Moghalu ya bayyana wa jama;a cewa bai taba saba dokar aikinsa ba. Ya kuma bayyana bashi sarauta a matsayin bashi kwarin gwiwa yayi aiki.

Bayan Sarki Sanusi II ya fito kwanan nan, san sake samun wani rikakken Masani ya na yabawa Buhari. Kigsley Moghalu ya yabawa Buhari ne a kan nada Majalisar kula da tattalin arziki.

Abokin takarar Buhari a 2019 ya fadi wasu manyan wurare 2 da ya kamata APC ta maida hankali a yanzu.Kingsley Moghalu ya fito ya ce kare jinin Mutanen Najeriya shi ne aikin farko a gaban shugaban kasar.

Kingsley Moghalu ya soki kirkiran sabbin masarautu hudu a Kano da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi inda ya kira shi yunkuri ne na rage karfin kujerar Sanusi saboda dalilan siyasa. Moghalu, wanda dan takarar shugaban kasa ne na

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar YPP, Kingsley Moghalu, wanda ya fito aka gwabza dashi a zaben shugaban kasa da aka yi a watan Fabrairun da ya gabata ya ce ko da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba shi mukami a...
Kingsley Moghalu
Samu kari