
Keke Napep







Ayuba Yusuf, wani mai Napep a Kaduna, wanda ya mayar wa fasinja N100,000 ya bayyana irin mamakin da mutane su ka ba shi a ranar Litinin bisa ruwayar Daily Niger

Wani mutum ya daki wani direban keke-napep wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa nan take a wani yankin jihar Kwara. Lamarin yana hannun 'yan sanda a halin da ake ci

Fusatattun direbobin keke nafef a Minna sun shiga yajin aiki, sannan sun toshe manyan hanyoyi yayin da suke zanga-zanga da nuna fushinsu kan takurar jami'ai.

Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya bayad da umarnin hana mafani da babu, keke nafef da ƙaramar motar bas a faɗin jihar sabida magance kai hari da su.

Direbobin keke napep a Kano sun dage yajin aikin da suka shiga dalilin kudin haraji da aka kakaba musu su dinga biya duk wayewar gari ba tare da fashin rana ba.

An nada sabuwar Darektar Hukumar NAPTIP ba tare da an bi abin da doka ta ce ba. Za ku ji yadda Shugaba Buhari ya yi fatali da dokar kasa wajen wannan nadi.
Keke Napep
Samu kari