
Juventus







Ana ganin dan wasan gaban wanda tauraruwarsa ke ci gaba da haskawa ya yi shirin cika bujensa da iska daga kasar Italiya da zarar an karkare gasar wasannin bana.

Cristiano Ronaldo ya saye wani katafaren gida bayan ya mallaki Naira Biliyan 350. Tauraron na Juventus ya na da dakin gidan kallo da wurin wanka a cikin gidan.

Za ku ji ‘Yan kwallon Duniya da COVID-19 ta kwantar da su a asibiti. Dybala, Maldini, Felliani da ‘Yan wasan da COVID-19 ta kama. Sai a cigaba da biyo shafin mu

‘Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya tare a wani da ya ci fiye da N3b a kasar Portgual. Katafaren gidan Tauraro Ronaldo na Naira Biliyan 3 ya na Kauyensu.

ESPN ta ce Ronaldo da babban Dillalinsa sun bada gudumuwar kudi domin yaki da COVID-19. Ronaldo zai bada gudumuwar kudi domin yaki da Coronavirus a Portugal.

Cutar COVID 19 watau Coronavirus ta kama Paolo Maldini, Paulo Dybala da Fellaini. COVID 19 ta kama ‘Yan wasan Juve uku kenan da kuma tsohon ‘Dan kwallon Man Utd
Juventus
Samu kari