
Jose Mourinho







‘Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya tare a wani da ya ci fiye da N3b a kasar Portgual. Katafaren gidan Tauraro Ronaldo na Naira Biliyan 3 ya na Kauyensu.

Iker Casillas, fitaccen ‘Dan wasan ragar Duniya ya yi ban-kwana da kwallon kafa. Casillas ya ajiye kwallon kafa bayan shekaru 29 ya na yi.

Rahotanni sun fara yawo cewa Jose Mourinho ya fara rigima da ‘Yan kwallon Tottenham. Yanzu haka abubuwa su na sukurkucewa Mourinho kafin tafiya ta yi nisa a Tottenham.

Mourinho zai rika tashi da fiye da Miliyan 550 duk wata a Ingila. Ma’ana albashinsa na shekara ya haura Naira biliyan 7. Koci 1 tal ya fi Mourinho karbar albashi mai tsoka a EPL yanzu.

Tottenham ta yi magana game da daukar hayar Hose Mourinho zuwa 2023. Tottenham ta tabbatar da nadin Jose Mourinho a matsayin Koci ne bayan sallamar Pochettino jiya.

Mun ji cewa ana neman wanda zai canji Zidane a Madrid bayan wata 7. Zinedine Zidane ya shiga uku bayan Real Madrid ta fara lalubar wani Koci.
Jose Mourinho
Samu kari