
John Mikel Obi







Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, John Obi Mikel yace ya kamata ace an baiwa 'yan kwallon Najeriya damar daukan Penalty wanda dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Argentina yayi. Tsohon tauraron kungiyar kwallon...

Kungiyar likitocin 'yan wasan kwallon kafa na Super Eagles da suke wakiltar Najeriya a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da yake wakana a kasar Rasha, suna aiki ba dare ba rana domin tabbatar da cewa Mikel Obi ya samu...

Rikici ya shiga cikin Super Eagles ta kai wasu manyan ‘Yan wasan Najeriya su na gaba don mun ji ana cewa an samu wani rashin jituwa sosai tsakanin tsohon ‘Dan wasan Chelsea Mikel Obi da Mataimakin sa Ogenyi Onazi.

Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, John Mikel Obi, ya saka hotunan sa tare da tagwayen 'ya'yan sa mata suna shakatawa da kallon shirin talab

Tauraron Dan wasan Najeriya Mikel Obi ya sha da kyar a Kasar China inda Kungiyar sa na wasan kwallon kafa ta kusa burmawa gasa na biyu a Kasar ta China.

Fitattun yan wasan Najeriya, Mikel da Moses ba zasu samu daman buga wasan da za’a fafata a tsakanin kasashen biyu zai gudana ne a Najeriya, jihar Akwa Ibom ba.
John Mikel Obi
Samu kari