
Jihar Jigawa







Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Jigawa ta tabbatar cewa mutane bakwai sun mutu sakamakon gobara da ta barke a gidan mai na Al-Masfa da ke karamar hukumar

Yayin da kowace jam'iyya ke kara kimtsawa domin tunkarar babban zaɓen 2023 a Najeriya, PDP na ƙara rasa mambobinta, wasu daga ciki sun koma NNPP a jihar Jigawa.

Wasu masu garkuwa da mutane su hudu da ke adabar mazauna jihohin Jigawa da Kano sun mika kansu ga yan sanda, a cewar yan sandan Jihar Jigawa. Kakakin yan sandan

A ranar Juma’a hukumar kiyaye hadurran titina reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane 9 sakamakon hadarin motan da ya auku a karamar hukumar Ringim. S

Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da Dutse da ke cikin jihar bisa zargin su da aikata masha’a, Nigerian Tr

Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya bayyana yadda gwamnatocin baya suka bar ayyuka barkate ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin su sauka su bashi mulki a 2015.
Jihar Jigawa
Samu kari