Jarumar Fim
Ku shakata da shirin Buri mai dogon Zango a Africa Magic Hausa a kan kafafen satelite na DStv da GOtv. Za ku ji yadda ta kaya da Abu Mansur a cikinsa
Yayin da mutane ke cikin halin kunci a Najeriya, wasu jarumai da mawaka sun fara shan suka musamman kan zaben Tinubu a lokacin kamfen zaben 2023.
Rahoto ya zo yanzu nan cewa Kotun Musulunci ta aike da Murja Kunya zuwa gidan gyaran hali saboda zargin koyar da karuwanci da kuma tayar da hankali.
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Ethel Ekpe ta riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba 7 ga watan Faburairu a Legas bayan ta sha fama da jinya.
Shahararren jarumin fina-finan Nollywood, Jimi Solanke ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 81 a duniya bayan ya sha fama da doguwar jinya a Ogun.
Jarumar fina-finai a Nollywood, Mary Remmy Njoku ta bayyana matsayarta kan yin aure a rayuwar dan Adam inda ta ce ya kamata a bar marasa aure su sarara a rayuwarsu.
A Lekki da ke Legas, liƙa kudi gidan biki ya jawowa ‘yar wasan kwaikwayo dauri a gidan yari. Wanda ake kara za ta iya biyan tarar N300, 000 a madadin dauri.
Jarumar fina-finai a Najeriya, Tosin Adeknsola ta bayyana amfanin saduwa kafin aure da kuma irin matsalar da ake samu idan babu shi a zamantakewar aure.
Jama'a sun yi cece-kuce a soshiyal midiya bayan bayyanar sabon hoton fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Sun ce sam ramar da tayi bai karbe ta ba.
Jarumar Fim
Samu kari