
Malamin addinin Musulunci







Ba tare da tantama ba, zama limamin masallacin Annabi shi ne abu mafi girma, karramawa da alfahari a duniyar Musulunci baki daya. Ba Allah ke bai wa damar ba.

Fitaccen malamin addinin musulunci, Ahmed Gumi, ya ce wadanda ba musulmi ba sun sha zagin Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) a lokaci

Malaman Musulmai a Sakkwato sun shawarci gwamnati cewa matukar tana son dakile faruwar haka to tilas ta kafa dokar da zata tanadi hukunci mai tsauri kan batanci

Jihar Kano - Mun jima muna jan hankalin mahukunta Naijeriya a kan a riƙa gaggauta hukunta masu miyagun laifukka a cikin al’umma, amma hakan ya kasa samuwa.

Catriona Laing, Jakadar Birtaniya a Najeriya, ta yi alla wadai da kashe Deborah Samuel, wata dalibar Kwalejin Shehu Shagari da ke Jihar Sokoto,kamar yadda ta ru

Babban limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda wata daliba ta shararawa Annabin Allah ashariya a wani faifan sau
Malamin addinin Musulunci
Samu kari