
Kungiyar Shi'a







Legit.ng ta ruwaito akwai wasu kyawawan ladubba da suka samo asali daga wajen Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi, wadanda ake bukatar duk wani Musulmi ya mu’amalantu dasu, sune kamar haka;

Mun kawo maku wani goron Azumi yayin da ake cikin Wata mai alfarma na Azumi a fadin Duniya, Malaman addinin Musulunci su na cigaba da fadakar da kan al’umma a game abubuwan da su ka shafi Azumin Watan Ramadan.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Abubakar Sa’ad III ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya. Mun kawo wasu Jihohi da aka ga Watan Ramadan a Ranar Lahadi da dare.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito Amiran kungiyar, Malama Basheerah Majekodunmi ta bayyana haka ne a yayin wani taron manema labaru da kungiyar ta shirya a ranar Alhamis, 31 ga watan Janairu, inda tace wasu makarantu na cin zarafin dali

Babban sakataren kungiyar, Dakta Khalid Abubakar, shine ya bayyana hakan a yayin ganawa da 'yan jarida na kamfanin dillancin labarai na kasa watau NAN a garin Kaduna, inda ya ce tabbas gwamnatin kasar nan ta cancanci yabo.