
Addinin Musulunci da Kiristanci







Fasto Tunde Bakare wanda ya bar Musulunci tun tuni ya yi ikirarin addinin bai ce a kashe irinsu Deborah Samuel ba. Bakare ya ce bai taba ganin haka a Kur'ani ba

Iyayen ɗalibar kwalejin Shehu Shagari da ke Sakkwato sun ce sun barwa Allah komai kan kisan da aka yi wa ɗiyarsu wacce ake zargi da ɓatanci ga fiyayyen halitta.

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya sanar da sake duba dokar hana fita ta sa'o'i 24 da aka kafa a jihar tun bayan tashin hankalin da ya biyo bayan z

Fitaccen malamin addinin musulunci, Ahmed Gumi, ya ce wadanda ba musulmi ba sun sha zagin Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) a lokaci

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Abubakar Atiku, ya ce dole ne duk wani sakon Twitter da ke shafinsa ya samu amincewarsa kafin a yada shi a duniya daga gareshi.

Wasu matasa masu zanga-zanga a ranar Asabar, 14 ga watan Mayu, sun kona tare da lalata wasu coci biyu karkashin jagorancin Bishop din darikar Katolika na Sokoto
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari