
Yan sansanin IDP







Kai jama’a: Gwamnati ta fatattki yan gudun hijira daga sansanin da suke fakewa
hukumar NMGS ce ta aika musu da takardar tashi daga harabar tasu cikin wata takarda dake dauke da kwanan watan 22 ga watan Oktoban 2019, tare da sa hannun shugaban hukumar, Dr A.S Olatunji.

Tashin hankali: Matsanancin yunwa ya halaka yan gudun hijira 8 a Najeriya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa shugaban sansanin, Geoffrey Torgenga ne ya bayyana haka a ranar Laraba, 22 ga watan Mayu a garin Makurdi yayin da yake ganawa da manema labaru, inda ya danganta mutuwar yan gudun hijiran ga matsana