Jihar Imo
Sojijin yankin Kudu maso Gabashin Najeriya sun kashe wasu tsagerun Biafra da kuma kungiyar tsaro ta Gabas (IPOB/ESN) guda biyar, sun kubutar da mutane 15 a Zamfara.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya tura sakon jaje ga fitattun sarakunan gargajiya uku a jihar kan rasuwar matansu inda ya ce mutuwar da abin takaici.
Rahotanni sun bayyana cewa rikicin yan kungiyoyin asiri ya yi ajalin dalibi ɗaya yayin da wasu da dama suka ji raunuka a jami'ar fasaha ta tarayya FUTO.
Majalisar zartarwa a Najeriya ta yi alhinin mutuwar tsohon Ministan ilimi a mulkin Cif Olusegun Obasanjo, Farfesa Fabian Osuji a yau Alhamis 29 ga watan Faburairu.
Gwamnan APC ya ba Bola Tinubu shawarar ya binciki Obasanjo kan matsalar wuta. A 1998, Najeriya ta na samar da fiye da megawatt 6, 000 na wutar lantarki.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Eze Madumere, ya rasa mahaifiyarsa, Ugoeze Marlinda Chikanele Ulunma a wani asibiti a lokacin da ta je duba lafiyarta.
Miyagun ƴan bindiga sun kai hari gidan sanatan Imo ta Arewa, Sanata Ndubueze, sun kashe dan sanda yayin da jigon APC ya tsallake rijiya da baya a Imo.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun kai sabon hari gidan gonar da ke ƙarƙashin gidam gyaran halin Okigwe a jihar Imo, sun kashe ɗan sanda ɗaya.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun halaka fitaccen lauya, Barista Victor Onwubiko, yayin da yake hanyar komawa jihar Abia daga Imo.ranar Asabar.
Jihar Imo
Samu kari