
Idris Wada







Rahotanni sun kawo cewa yan takara bakwai da ke neman tikitin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Kogi, sun janye wa tsohon gwamnan jihar, Kyaftin Idris Wada.

Dakta Idris, tsohon shugaban kungiyar kasa da kasa ta kwararru 'yan Najeriya, ya ce ya fasa yin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben gwamna da za a yi a watan Nuwamba a jihar Kogi, kamar yadda ya bayyana a baya. Da ya ke gana wa

Tsohon gwamnan jahar Kogi dake sake neman kujerar gwamnan a karo na biyu a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Idris Wada ya gargadi jam’iyyar APC da cewa duk rigimar da take ji dashi a wannan zaben gwamnan dake karatowa ta tara ta sa

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello yayi alkawarin samarma abokan hamayyarsa tsohon gwamnan jihar Idris Wada da kuma James Faleke ayyukan yi