
Ibikunle Amosun







A yau zuwa gobe APC za ta zartar da hukunci a kan Sanatoci 2 da Gwamnan Ondo da aka dakatar. Sannan ana jiran Gwamna Abdullahi Ganduje da ya ke jagorantar wani sulhu a Jam’iyyar APC yayin da NWC za ta zauna.

Hujjoji sun nuna tsohon Gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun ya shigo da makamai daga kasar waje.Ibikunle Amosu n ya shigo da makaman ne lokacin yana Gwamna ba tare da bin doka ba.

Jiya ne Gwamnatin Ogun ta nada kwamiti domin binciken Amosun. Gwamnatin Dapo Abiodun ta shirya bin diddikin kwangilolin da APC ta bada a karshen mulkin Ibikunle Amosun.

Kungiyar National Demoratic Front (NDF) ta bukaci a kama tsohon gwamnan jihar Ogun, Sanata Ibikunle Amosun ta tare da bata lokaci ba saboda samunsa da tara makamai masu yawa. A jiya ne dai Amosun ya ce gwamnatinsa ya saya makaman

Mun kawo maku jerin wasu tambayoyi da a ke so Amosun ya amsa domin wanke kan sa kan batun makamai. Wannan jeri ya kunshi abubuwa 10 da ya kamata a tambayi tsohon Gwamna Amosun.

Tsohon gwamnan jihar Ogun, a jiya Laraba ya ce gwamnatinsa ta bi ka'ida wurin sayo bindigogi kirar AK47 da alburusai har guda milyan hudu da motocin sulke na yaki kirar APC da rigunan da huluna da harsashi baya ratsa su da wasu ka
Ibikunle Amosun
Samu kari